Hausa to English an Arabic
Bayan jinkiri na sa'o'i da dama, farin ciki ya mamaye al'ummar birnin Ramallah, inda aka sako fursunonin Falasɗinawa kusan 60 da aka tsare a Isra'ila.
Daga ciki akwai wanda ya shaƙi 'yanci karon farko cikin shekara 22, Hussain Nassar mai shekara 47, wanda aka kama a shekara ta 2003 saboda ya taka rawa a boren Falasɗinawa na biyu (Intifada).
Daga cikin waɗanda suka zo tarbarsa akwai ƴaƴansa mata BIYU, Hedaya mai shekara 22 da Raghad, ƴar shekara 21. Dukansu suna sanye da riguna masu launin ja da baƙi, alamomin al'adar garinsu, Nablus.
Ƙaramar ta riga ta shaida mana cewa ba za ta iya kwatanta baƙin cikin da ta shiga ba a rayuwarta tsawon lokacin da ba da tare da mahaifinta.
"Wannan shi ne karo na farko da zan yi arba da shi, in taɓa shi, in kuma rungume shi, ba zan iya kwatanta yadda na ke ji ba."
Ta ce "Isra'ilawa sun kama shi lokacin da mahaifiyata ke ɗauke da ciki na. Ina ji kamar wannan ne karo na farko da zan san yadda ake samun uba!" translate this to English In the early hours of the morning, joy swept through the city of Ramallah as nearly 60 Palestinian prisoners detained in Israel were released.
Among them was someone who tasted freedom for the first time in 22 years, Hussain Nassar, aged 47, who was arrested in 2003 for his involvement in the second Palestinian uprising (Intifada).
Among those who came to welcome him were his two daughters, Hedaya, aged 22, and Raghad, aged 21. Both were dressed in red and black attire, symbols of their hometown tradition, Nablus.
The younger one had already expressed to us that she could not describe the sorrow she had endured in her life during the time she was without her father.
"This is the first time I will celebrate his presence, touch him, and hug him. I cannot describe how I feel."
She said, "The Israelis arrested him when my mother was pregnant with me. I feel like this is the first time I will truly know what it means to have a father!"في الساعات الأولى من الصباح، اجتاحت الفرحة مدينة رام الله مع الإفراج عن ما يقرب من 60 أسيرًا فلسطينيًا كانوا محتجزين في إسرائيل.
من بينهم من تذوق الحرية لأول مرة منذ 22 عامًا، حسين نصار البالغ من العمر 47 عامًا، والذي اعتقل في عام 2003 بسبب مشاركته في الانتفاضة الفلسطينية الثانية.
ومن بين الذين جاءوا لاستقباله كانت ابنتاه هدايا البالغة من العمر 22 عامًا ورغد البالغة من العمر 21 عامًا. كانت كلتاهما ترتديان ملابس حمراء وسوداء، وهي رموز تقليدية لمدينتهما نابلس.
وقد صرحت الصغرى لنا بالفعل أنها لا تستطيع وصف الحزن الذي عاشته في حياتها خلال الفترة التي كانت فيها بدون والدها.
"هذه هي المرة الأولى التي سأحتفل فيها بوجوده، ألمسه، وأعانقه. لا أستطيع أن أصف ما أشعر به."
وقالت: "الإسرائيليون اعتقلوه عندما كانت أمي حاملًا بي. أشعر أن هذه هي المرة الأولى التي سأعرف فيها حقًا ما يعنيه أن يكون لديك أب!"
Sojojin Isra'ila sun ce sun kashe tarin 'yanbindigar Falasɗinawa a hare-hare ta sama a yankin Gabar Yamma da ta mamaye, a jiya Asabar, yayin da take ta faɗaɗa hare-haren da take kaiwa a arewacin yankin.
Rundunar ta ce dakarunta sun shiga garin Tamun da daddare, kuma sun ce sun kama makamai da dama.
Sai dai ma'aikatar lafiya ta Falasɗinu ta ce hare-haren na Isra'ila a yankin Jenin sun kashe mutum biyar, ciki har da wani yaro mai shekara 16.
Wasu rahotanni na cewa sojin na Isra'ila sun kai hare-haren bam a sansanin 'yangudun hijira na Jenin.
Farmakin na Isra'ila na yanzu wanda ya shiga kwana na 12, ana ganin ya lalata aƙalla gida 20, inda take jefa bama-bamai.
Yayin da ake hakan Firaministan Isra'ilan Benjamin Netanyahu zai tafi Amurka inda zai gana da Shugaba Trump. Translate this to English an Arabic
### English Translation:
The Israeli military has claimed to have killed a group of Palestinian militants in airstrikes in the occupied West Bank region on Saturday, as it continues to expand its attacks in the northern area.
The military stated that its forces entered the town of Tamun overnight and seized a significant amount of weapons.
However, the Palestinian Health Ministry reported that Israeli airstrikes in the Jenin area killed five people, including a 16-year-old boy.
Some reports indicate that Israeli forces carried out bombings in the Jenin refugee camp.
The ongoing Israeli offensive, now in its 12th day, is said to have destroyed at least 20 homes, with continuous bombing.
Meanwhile, Israeli Prime Minister Benjamin Netanyahu is set to travel to the United States to meet with President Trump.
---
### Arabic Translation:
قال الجيش الإسرائيلي إنه قتل مجموعة من المسلحين الفلسطينيين في غارات جوية في منطقة الضفة الغربية المحتلة يوم السبت، بينما يواصل توسيع هجماته في المنطقة الشمالية.
وأفاد الجيش أن قواته دخلت بلدة تامون خلال الليل وصادرت كمية كبيرة من الأسلحة.
ومع ذلك، أفادت وزارة الصحة الفلسطينية أن الغارات الجوية الإسرائيلية في منطقة جنين أسفرت عن مقتل خمسة أشخاص، بينهم صبي يبلغ من العمر 16 عامًا.
وتشير بعض التقارير إلى أن القوات الإسرائيلية نفذت تفجيرات في مخيم جنين للاجئين.
الهجوم الإسرائيلي المستمر، الذي دخل يومه الثاني عشر، يُقال إنه دمر ما لا يقل عن 20 منزلًا، مع استمرار القصف.
وفي الوقت نفسه، من المقرر أن يسافر رئيس الوزراء الإسرائيلي بنيامين نتنياهو إلى الولايات المتحدة للقاء الرئيس ترامب.
6 Fabrairu 2025, 04:17 GMT
Shirin da Donald Trump ya bayyana na karɓe iko da zirin Gaza ba abu ne mai yiwuwa ba. Shirin na buƙatar haɗin kan ƙasashen Larabawa waɗanda su kuma sun riga sun yi watsi da shirin.
Ƙasashen da Trump ke neman son mayar da al'ummar Falasɗinawa sun haɗa da goyon bayansu sun haɗa da Jordan da Masar da kuma Saudiyya wadda ake sa ran za ta goyi bayan ƙudirin.
Ko da ƙawayen Amurka da Isra'ila na yammaci ba su goyi bayan ƙudirin ba.
Duk da cewa wasu Falasɗinawa ka iya amincewa su fita daga zirin, To amma ko da miliyan ɗaya sun fice to akwai ragowar miliyan ɗaya da rabi da za su ci gaba da kasancewa a Gaza. translate to English and Arabic
### English Translation:
**February 6, 2025, 04:17 GMT**
The plan announced by Donald Trump to take control of the Gaza Strip is not feasible. The plan requires the cooperation of Arab countries, which have already rejected it.
The countries Trump is seeking to support the relocation of the Palestinian population include Jordan, Egypt, and Saudi Arabia, which is expected to back the proposal.
However, even Western allies of the United States and Israel do not support the plan.
Although some Palestinians might agree to leave the Strip, even if one million were to leave, there would still be one and a half million remaining in Gaza.
---
### Arabic Translation:
**٦ فبراير ٢٠٢٥، ٠٤:١٧ بتوقيت غرينتش**
الخطة التي أعلنها دونالد ترامب للسيطرة على قطاع غزة ليست قابلة للتنفيذ. تتطلب الخطة تعاون الدول العربية، التي رفضتها بالفعل.
الدول التي يسعى ترامب للحصول على دعمها لإعادة توطين السكان الفلسطينيين تشمل الأردن ومصر والمملكة العربية السعودية، التي يُتوقع أن تدعم المقترح.
ومع ذلك، حتى حلفاء الولايات المتحدة وإسرائيل في الغرب لا يدعمون الخطة.
على الرغم من أن بعض الفلسطينيين قد يوافقون على مغادرة القطاع، حتى لو غادر مليون شخص، سيظل هناك مليون ونصف المليون باقين في غزة.
Yara uku da suka mutuAsalin hoton,SAMUEL EJEZIE
5 Fabrairu 2025
"Na bar yara na uku a gida na je coci, da na dawo gida, gawarsu na tarar".
Wannan shi ne labarin Madam Chikazor Ogachukwu Ejezie da ta rasa 'ya'yanta uku a rana daya a yankin Nnewi da ke Anambra.
A labarinta ta bar yaranta uku a gida, ta je jarabawa a yankin Ihiala da ke jihar, amma a lokacin da ta dawo, ba ta tarar da kowa ba a gidan, sannan kofar gidanta a buɗe.
Ɗanta namiji da ke cikinsu bai haura shekara uku ba, yayin da yaranta mata akwai mai shekara bakwai da kuma shekara tara. translate to English an Arabic
### English Translation:
**Three Children Found Dead**
Original Image: SAMUEL EJEZIE
5th February 2025
"I left my three children at home to go to church, and when I returned, I found their corpses."
This is the story of Madam Chikazor Ogachukwu Ejezie, who lost her three children in one day in the Nnewi area of Anambra.
In her account, she left her three children at home to attend an examination in the Ihiala area of the state, but when she returned, she found no one at home, and her door was wide open.
Her male child, the youngest among them, was not yet three years old, while her daughters were seven and nine years old.
---
### Arabic Translation:
**وفاة ثلاثة أطفال**
الصورة الأصلية: صموئيل إيجيزي
5 فبراير 2025
"تركت أطفالي الثلاثة في المنزل وذهبت إلى الكنيسة، وعندما عدت، وجدت جثثهم."
هذه هي قصة السيدة تشيكازور أوغاشوكوو إيجيزي، التي فقدت أطفالها الثلاثة في يوم واحد في منطقة ننيوي بولاية أنامبرا.
وفقًا لرويتها، تركت أطفالها الثلاثة في المنزل لحضور امتحان في منطقة إهيالا بالولاية، ولكن عندما عادت، لم تجد أحدًا في المنزل، وكان باب منزلها مفتوحًا على مصراعيه.
كان ابنها الذكر، الأصغر بينهم، لم يتجاوز الثالثة من العمر، بينما كانت ابنتاها في السابعة والتاسعة من العمر.
Comments
Post a Comment