Tashin Hankali

wannan shine matsalar dake tayarwa fulani dabaruwansu hankali wato barazanan mutanen dakekiran kansu yanbanga sukeyimasu duk lokacinda yanbidiga suka kai hari. Ni aganina yanbanga sune masu kara ta azara fitunu yanbinbidiga sabi da yadda duke sakabilanshi a ayukansu

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

News English to Hausa