labarina
Bazan manta wannan ranaba. Garinmu yakasanshe yanki dakefama dayanfashin daji sabidahaka kowa yanafirgishe da abinda kaiyafaruwa dashi dare korana. Nayi satutuka inafamada ciwon kakare har izuwa wata rana dawasu mugaye sukakawomin hari da alamun waddanan mutanen sunsan halindanikeciki inda sukashigo gidanmu misalin karfe shabiyu.inda Allah yataimakeni lokacinda suka bullo shikuma babana yafita fitsari indaganinsa suka haskashi tundayagahaka yashe balafiya inda yaruga yanufi dakina yashe wane kabani dafadin haka nikuma mayo tsorom natashi nadauki babar wayata dakaramar nafita shine sukafara bins sukaganayimasu miss saisukakoma suka shiga dakina sukarasa abin dauka saiwayar matata basu wushe minti biyar sukatafi
Allah yakyauta
ReplyDelete