Posts

Showing posts from March, 2022

labarina

Image
Bazan manta wannan ranaba. Garinmu  yakasanshe yanki dakefama dayanfashin daji sabidahaka kowa yanafirgishe da abinda kaiyafaruwa dashi dare korana. Nayi satutuka inafamada ciwon kakare har izuwa wata rana dawasu mugaye sukakawomin hari da alamun waddanan mutanen sunsan halindanikeciki inda sukashigo gidanmu misalin karfe shabiyu.inda Allah yataimakeni lokacinda suka bullo shikuma babana yafita fitsari indaganinsa suka haskashi tundayagahaka yashe balafiya inda yaruga  yanufi dakina yashe wane kabani dafadin haka nikuma mayo tsorom natashi nadauki babar wayata dakaramar nafita shine sukafara bins sukaganayimasu miss saisukakoma suka shiga dakina sukarasa abin dauka saiwayar matata basu wushe minti biyar sukatafi

Tashin Hankali

Image
wannan shine matsalar dake tayarwa fulani dabaruwansu hankali wato barazanan mutanen dakekiran kansu yanbanga sukeyimasu duk lokacinda yanbidiga suka kai hari. Ni aganina yanbanga sune masu kara ta azara fitunu yanbinbidiga sabi da yadda duke sakabilanshi a ayukansu