Posts

Showing posts from July, 2025

News English to Hausa

English Hausa Eight babies have been born in the UK using genetic material from three people to prevent devastating and often fatal conditions, doctors say. Likitoci sun ce an haifi jarirai takwas a Birtaniya ta amfani da sinadarin gado daga mutane uku domin hana wasu cututtuka masu muni da ke iya kisa. The method, pioneered by UK scientists, combines the egg and sperm from a mum and dad with a second egg from a donor woman. Hanyar, wacce masana kimiyya na Birtaniya suka kirkiro, na haɗa kwai da maniyyi daga uwa da uba da kuma wani kwai daga wata mace da ta bayar da gudunmawa. The technique has been legal here for a decade but we now have the first proof it is leading to children born free of incurable mitochondrial disease. Wannan dabara ta halatta a kasar tun shekaru goma da suka wuce, amma yanzu ne karon farko aka tabbatar da cewa tana sa a haifi yara da ba su da cutar mitochondria wadda ba ta da magani. These conditions are normally passed from mother to child, starving the body of...